Shirin shi ne kashi na biyu a wannan makon inda ya duba yadda ake samun sabanin da ke kai ga cin zarafi a zamantakewar aure.
Abin da ya dauki hankali a wannan dambarwa shi ne a karon farko, shi da kansa Sanata Godswill Akpabio ya jagoranci zaman ...
Sojojin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun musanta a ranar Lahadi cewa an kama wasu mayaka 20 da ke da alaka da kisan ...
A yau Laraba, Afrika ta Kudu tayi tir da takaita shigar da kayan agaji zuwa zirin Gaza da yaki ya daidaita da Isra'ila ke yi ...
A ranar 31 ga watan Disamban 2021, Amurka ta janye ragowar dakarunta daga Afghanistan, inda ta dakatar da rudanin debe dubun ...
Shirin fim mai taken “No Other Land,” labarin ‘yan gwagwarmayar Falasdinawa da ke fafutukar kare al’ummomin su daga yunkurin ...
Shugaban Majalisar Dattawan, wanda yace tun daga 25 ga watan Febrairun daya gabata yake shan kiraye-kirayen waya akan batun, ...
Halin da manoman shinkafa a Zabarmari na jihar Borno ke ciki bayan 'yan Boko Haram sun kashe kinamin hamsin; Kasuwar Birnin ...
Kasuwar S&P 500 ta fadi da kashi 1.2 cikin 100 yayin da sama da kashi 80 cikin 100 na hannayen jarin da aka rufe ya yi kasa.
Tunda fari Trump ya sanar - amma ya dakatar daga bisani - da batun kakaba harajin kaso 25 cikin 100 a kan kayayyakin da ake ...
The code has been copied to your clipboard.
The code has been copied to your clipboard.
当前正在显示可能无法访问的结果。
隐藏无法访问的结果